Home News Jam’iyyar ADC ta samu nasara ajahar Katsina. 

Jam’iyyar ADC ta samu nasara ajahar Katsina. 

277
0
Jam’iyyar ADC ta samu nasara ajahar Katsina.
Ahmad Ibrahim.

What babbar Kutun jahar Katsina akalkashin mai Shari’a Aminu Tukur ta kori karan da Musa Usman Wamba tsohon Shugaban Jam’iyyar ADC na jahar Katsina ya shirgar agabanta domin yin Shari’a da :

Lawal Batagarawa.

Babangida Ibrahim Mahuta.

ADC.

INEC.

Shi dai Musa Wamba ya tunkari Kotun ne domin ta haramta Shugabancin Jam’iyyar ta ADC ajahar Katsina akalkashin jagorancin Alhaji Lawal Batagarawa abisa dalilan cewa wa’adin shi Musa Wamba amatsayin Shugaban Jam’iyyar ADC ta ajahar Katsina bai kareba.
Amma mai Shari’a Aminu Tukur ya che sashe na Tamani da Uku akaramin sashe na Biyar acikin Baka Section 83 (5) na dokar Za 4 ta Kasa, ya haramta ma Kotu Thomas baki acikin rikicin cikin gida na Jam’iyyar Siyasa.
Akan wannan tanadi na doka ne, Kotun ta Kori karan da Musa Wamba tsohon Shugaban Jam’iyyar ADC ya shigar agaban ta. Inda ya Kalubalanci:
Lawal Batagarawa.
Babangida Ibrahim Mahuta
ADC.
INEC.
Masu sharhi akan al’amuran siyasar jahar Katsina  sunce wannan hukunci zai kawo karshan duk wata rigimar Shugabancin Jam’iyyar ADC ajahar Katsina.